Hikayata: Labarin "Mugunyar Kawa" na A'isha Lawal Yunusa

Hikayata: Labarin "Mugunyar Kawa" na A'isha Lawal Yunusa

Latsa alamar lasifikar da ke sama domin sauraron wannan labarin:

A ci gaba da karatun labaran da suka cancanci yabo na Hikayata 2019, wannan makon mun karanta labarin "Mugunyar Kawa" na A'isha Lawal Yunusa, wanda Badriyya Tijjani Kalarawi ta karanta.

Labari ne na yadda Salame ta dauki hudubar da kawarta ke mata da muhimmanci, tana damawa yadda ta so a gidan miji. Rana tsaka ta gane kurenta - amma ba bakin alkalami ya riga ya bushe.

Ga wasu daga cikin labaran da muka karanta a baya: