Ra'ayi Riga: Shin matsalar tsaro ta gagari gwamnati ne?

Ra'ayi Riga: Shin matsalar tsaro ta gagari gwamnati ne?

A cikin 'yan makonnin nan matsalolin tsaro suna ta kara kunno kai a Najeriya bayan lafawar da aka samu.