Hikayata: Labarin 'Kaddarar Rayuwa'

Latsa alamar lasifikar da ke sama domin sauraron wannan labarin

A ci gaba da karatun labaran da suka cancanci yabo na Hikayata 2019, wannan makon mun karanta labarin "Kaddarar Rayuwa" na Lubabatu Muhammad, Kazaure Road, Kusa da Shataletalen Lagos Street, Kaduna, Najeriya wanda kuma Aisha Shariff Baffa ta karanta.

Wannan labarin shi ne na karshe a jerin labaran da za mu kawo karatunsu a bana.

Ga wasu daga cikin labaran da muka karanta a baya: