Ra'ayi Riga : A Fada A Cika

Ra'ayi Riga : A Fada A Cika

BBC da hadin guiwar Gidauniyar MacArthur sun gudanar da tattaunawa ta intanet da gwamnan jihar Nasarawa inda jama'a suka yi masa tambayoyi game da tafiyar da gwamnatinsa.