TKTK: Yadda Adarawan jamhuriyar Nijar su ka mayar da ci-rani al'ada

TKTK: Yadda Adarawan jamhuriyar Nijar su ka mayar da ci-rani al'ada

Ku latsa hoton da ke sama don sauraron shirin:

Matasa a jamhuriyar Nijar na nikar gari domin tafiya wasu kasashe cirani, ko dai a nahiyar Afurka ko yankin Asiya da ma kasashen Turai. Matasan jihar Tawa sun fi kowanne yin fice, wajen tafiya cirani da zummar neman kudi.

Wannan shi ne kashi na farko na jerin rahotannin 'yan ci ranin Nijar da za mu dinga kawo muku tsawon mako bakwai.