Wannan shiri bai shigo ba tukuna don haka ba za a iya kunna shi ba.

Ra’ayi Riga

23/08/2019

Shiri ne na tsawon awa guda duk ranar Juma'a da dare, inda bakin da aka gayyato da sauran masu saurare kan bayyana ra'ayoyinsu kai tsaye ta waya.