Aika korafinka ga BBC Hausa

Yi amfani da wannan hanyar domin aika korafinka ga BBC Hausa. Muna saran duba korafin cikin kankanin lokaci, bisa manufofin BBC.

Domin karin bayani, ku yi amfani da wannan hanyar.

BBC za ta yi amfani da bayanan da kuka bayar da kuma duk wata kafar sadarwa da muka dogara da ita wadda ta ke taimaka mana wajan kula da korafe-korafe da mu'amala da masu bibiyarmu domin kula da koke-kokenku. BBC tare da kamfanonin sadarwar da mu ke amfani da su za su adana bayananku kamar yadda doka ta tanada.

BBC za ta duba bayananka/ki saboda alhakin da ya rataya a kanta a matsayinta na kafar yada labarai da ke mu'amala da jama'a, wadda kuma ta ke maida martani ga bayanin masu sauraronta da kuma damuwarsu.

Ziyarci sashin manufofin kare sirri na BBC domin samun karin bayani kan yadda BBC ta ke kula da bayaninka/ki. Idan ka gabatar da koke a gaban BBC kan yadda mu ke kula da bayaninka/ki kuma ba ka gamsu da bayyanin da muka yi ba, za ka/ki iya aika korafi zuwa ofishin kwamishinan yada labarai na Birtaniya.

Your contact details
Disclaimer