Game da mu

Sashen Hausa

Saurari Sashen Hausa na BBC don sanin abubuwan da ke faruwa a kowanne sashe na duniya - tare da cikakken bayani a kan abubuwan da ke wakana da dumi-duminsu a Najeriya, Ghana, da Jamhuriyar Niger, da Kamaru da kuma sauran sassa na kasashen yammacin Afrika.

Za a iya tuntubar mu a wannan addreshin na email

Ma'aikatan Sashen Hausa

Shugaban Sashen Hausa: Mansur Liman

 • Babban Mai tsara shiri: Elhadj Diori Coulibaly

Masu tsara shirye-shirye:

 • Ahmed Abba Abdullahi
 • Aichatou Moussa
 • Aminu Abdulkadir
 • Suwaiba Ahmad
 • Aliyu Tanko
 • Jimeh Saleh

Ma'aikaci Mai Zaman Kansa

 • Sulaiman Ibrahim Katsina

Ma'aikatammu a Nigeria

Ma'aikata a Abuja

 • Abba Katsina
 • Abdou Halilou
 • Aisha Sharif Baffa
 • Badariya Tijjani Kalarawi
 • Bashir Sa'ad Abdullahi
 • Bilkisu Babangida
 • Habiba Adamu
 • Haruna Shehu Tangaza
 • Ibrahim Isa
 • Ibrahim Mijinyawa
 • Ibrahim Shehu Adamu
 • Isa Sanusi
 • Muhammad Annur Muhammad
 • Muhammad Kabir Muhammad
 • Muhammad Shafi'u Abba
 • Nasidi Adamu Yahya
 • Naziru Mika'il
 • Raliya Zubairu
 • Yusuf Tijjani

Sauran masu aiko da rahotanni daga Nigeria

 • Enugu: AbdusSalam Ibrahim Ahmed
 • Kaduna: Nura Muhammad Ringin
 • Kano: Yusuf Ibrahim Yakasai
 • Plateau/Bauchi/Gombe: Ishaq Khalid
 • Lagos: Umar Shehu Elleman

Masu aiko da rahotanni daga Nijar:

 • Yamai:Baro Arzika
 • Maradi:Tchima Illa

Mai aiko da rahotanni daga Ghana:

 • Iddi Ali

Mai aiko da rahotanni daga Kamaru:

 • Muhamman Babalala