Tuntube mu

Muna matukar maraba da ra’ayoyinku game da shirin mu na sadarwa ta wayar salula.

Amma muna tuni cewa ba za mu iya amsa dukkan ra’ayoyin da kuka aiko mana ba.

Za ku iya aiko mana da bayanai, tambayoyi ko shawarwari ta: hausa@bbc.co.uk

Sai dai ya kamata a tuna cewa wannan email an yi shi ne don aiko da ra’ayi game da shirye-shiryen BBC gaba daya.