Menene wannan?

BBCHausa.com na baka damar aike wa abokanka da labarai, hotuna, bidiyo da sauti da kuma sauran shirye shirye da ake samu a shafin zuwa ga zauruka da dandalin sada zumunci.

A kasan kowanne labari, za a baka zabin da ke cewa 'Ka aika da wannan' da kuma rariyar likau zuwa: Delicious, Facebook, MySpace and Twitter.

Domin aikewa da labarin zuwa kowanne daya daga cikin wadannan shafukan, dole ne ka yi rajista da su, ka kuma amince da ka'idojinsu. BBC ba ta da alhakin yadda wadannan shafuka suke gudanar da ayyukansu.