Ka’idoji

BBC tab aka dammar sauko da sauti / bidiyo daga shafinta domin amfaninka kawai, ba don amfani a harkokin da suka shafi hada hadar samun kudade ba, kamar yadda aka yi bayani a cikin ka’idojin amfani da aikace aikacen BBC.

Ba a bada dammar sauko da sauti ko bidiyon BBC, domin sauya fasali, ko kuma amfani domin tallata wani abu, ko kuma nuna wata laka tsakaninka da BBC ko ma’aikatan ta.

BBC ba za tad auki wani alhaki dangane da asara ko illa da aka samu sakamakon sauko da wani abu daga shafinta. Domin Karin bayani, a ziyarci shafinmu a

http://www.bbc.co.uk/hausa/institutional/terms