Podcast

Podcast na baka damar samun duk wani sabon shirin BBC Hausa da ka zaba da zarar an samar da shi. Za ka iya sauraron shirye-shiryenmu da muke samarwa ta hanyar Podcast, a duk lokacin da kake bukata, kuma a ko ina kake so.

Za ka iya "rajista" domin samun Podcast daga lokaci zuwa lokaci, kamar yadda ake rajistar samun mujalla a kuma rika kai maka ita duk lokacin da kake so a kowanne mako. Dukkan shirye shiryen BBC na Podcast kyauta ne, kuma za ka iya dakatar da samun sakonnin Podcast a duk lokacin da kake so.

Labarin Wasanni podcast