Abokan huldar BBC Hausa

Ana samun shirye-shiryen Sashen Watsa Labarai ga Kasashen Duniya na BBC (wato BBC World Service) ta hanyar radiyo, da talabijin, da kuma intanet.

Wannan alaka tana baiwa BBC damar gabatar da zababbun shirye-shiryenta ga jama'a masu tarin yawa.

A yanzu haka za a iya samun shirye-shiryen sashen na World Service ta hanyar kafofin da ke tafe: Radio Gotel - 917kHz AM (Yola, Jihar Adamawa)

BRTV - 94.5FM (Maiduguri, Jihar Borno)

Freedom Radio - 99.5FM (Jihar Kano)

Freedom Radio - 99.5FM (Dutse, Jihar Jigawa)

Freedom Radio - 99.5FM (Jihar Kaduna)

PRTV - 88.65 FM, 92.1 FM, 90.5 FM, 1313 kHz AM (Jos, Jihar Plateau)

Rima Radio - 97.1FM, 540kHz AM (Jihar Sokoto)