BBCHausa.com
Inglishi
Larabci
Faransanci
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
Mitocimmu
 
 

MITOCIN DA MUKE WATSA SHIRYE-SHIRYEMMU

Sashen Hausa na BBC yana watsa shirye-shirye guda ukku a kowace rana, na tsawon minti talatin talatin a harshen Hausa. Akwai shirin safe, akwai shirin rana, sannan kuma akwai shirin dare, dukkaninsu a lokutta kamar haka.

A gajeren zango:

Lokaci a agogon GMT Mitocin da muke watsa shirye-shirye

0530-0600: Mita 49 da 41 (Megahertz 5975, 6135, da 7205)

0630-0700: Mita 31, da 21 da 25 ( Megahertz 9440, 7255 da 11750)

1345-1415: Mita 16 da 13 ( Megahertz 15105, 17780 da 21630)

1930-2000: Mita 41, da 19 da 16 ( Megahertz 11890, 15105, da 17885)


A zangon FM:

Ga masu saurare a jumhuriyar Niger, ana iya kama shirye-shiryen Sashen Hausa na BBC kai tsaye a gidan radiyon R-et-M, a kan zangon FM 104.5MHz a birnin Niamey.

Sannan akan kama wadannan shirye-shirye a gidan Radio Anfani a kan zango 100Mhz a Damagaram da Maradi.

 
 
 
KA KUMA DUBA
 
 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri