Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mani Hanya:Batun ambaliyar ruwa da ta afkawa wasu ungwanni a Jos

Akalla mutane arbain ne suka hallaka yayinda da dama suka bata a lokacinda ambaliyar ruwa ta afkawa wasu unguwanni a Jos dake jihar Plato a Nigeria.