Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Hira ta musamman da mawaki Bez

Yayinda ake gasar wasannin Olympics a Landan, wasu mawaka da masu raye-raye daga Nigeriya sun je London domin taya al'ummar duniya murnar bikin bude gasar ciki har da mawakin nan Emanuel da aka fi sani da Bez. A Filin Taba Kidi Taba Karatu na wannan mako, Elhadji Coulibally ya tattauna da shi kan ziyarar tasu da kuma salon wake-wakensa: