Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda ake binne mutanen da ba su yi aure ba tare

An daure wasu mutane a kasar China saboda sun hako gawar wasu mutane da suka mutu basu yi aure ba domin sake binne su da wadanda su ma basu yi aure ba.

Da kuma wasu sauran labaran na ban mamaki: