Sojan Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Gudumawar jama'a ga harkar tsaro a Najeriya

Hakkin mallakar hoto AP
Image caption Dansandan Najeriya

A Nigeria, yayinda kasar ta amince da tayin kasashen duniya da dama a yunkurin yaki da hare haren yan Boko Haram, bisa dukkan alamu suna kara fadada hare haren da suke kaiwa.Shin ina mafita wajen kawo karshe irin wadanna hare hare?