Gidan man da yayi gobara a Accra na Ghana
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Ambaliyar da gobara a Accra na Ghana

Ambaliyar ruwan da ta auku a birnin Accra na kasar Ghana, bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya, ta haddasa asarar rayuka da dukiyoyi, sakamakon wata gobara da ta barke a gidan mai.

Mene ne musabbabin wannan gobara, da kuma ambaliya? Ko matakan da aka dauka na ceton rayuka sun wadatar?

Me ya kamata a yi domin kare aukuwar haka a nan gaba? Batutuwan da filin ya duba kenan.