Sanata Bukola Saraki, Shugaban Majalisar Dattawa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga:Cece-ku-cen alawus din 'yan majalisa

Hakkin mallakar hoto aliyu
Image caption Ginin Majalisar dokokin Najeriya

A Najeriya, cece-ku-ce ya kaure a kan kudin alawus din sutura da za a bai wa sabbin 'yan majalisun dokokin kasa

Gwamnatocin Najeriya, kama daga Tarayya zuwa Jihohi da kananan Hukumomi na matukar bukatar kudin-shiga don aiwatar da manyan ayyuka da za su inganta rayuwar jama'a.