Wasu mata
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi riga: Matsalar muzgunawa mata

Hakkin mallakar hoto none
Image caption Wasu mata

Mata akan ce sune iyayen giji sai dai kuma muzgunawar da ake yi musu a zamantakewar rayuwa na daukar salo iri iri kama daga wariya a gida ko wurin aiki ko kuma cin zarafi da tauye musu hakki.

A wasu lokutan wariyar da mata kan fuskanta ta jibanci jinsi inda wasu ke daukar 'ya mace a matsayin mai rauni.