Taswirar Nigeria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Cin Zarafin Yara Kanana

Wani rahoto da hukumar kidayar jama'a ta kasa a Nigeria ta wallafa ya nuna cewa yara shida daga cikin goma a kasar suna fuskantar cin zarafi.