Pierre Nkurunziza
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kisan mummuke a Burundi

Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa, yakin basasa zai iya sake barkewa a kasar Burundi.

Tun bayan da aka zabi shugaba Pierre Nkurunziza a karo na uku, a watan Yuli, ake zaman dar dar a kasar.

Kusan mutane dubu dari biyu ne suka tsere daga Burundin.

Wannan rahoton na Mohammed Kabir Mohammed na dauke da hotuna masu tada hankali: