Beraye musababbin cutar Lassa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yaki da cutar Lassa a Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta ce a halin yanzu daukacin jihohin kasar 36 suna cikin hadarin samun bullar cutar zazzabin Lasa mai kisa.

Zuwa yanzu ma dai tuni har cutar ta bazu zuwa jihohi 17 na kasar.

To ko me yake kara habaka wannan cuta? wadanne matakai ya kamata a dauka don kauce mata? yaya kuma za a shawo kan ta?

Batutuwan da muka tattauna kenan a filin ra'ayi riga.