Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me ya jawo kura-kurai a kasafin Najeria?

Yan majalisar dokokin Najeriya sun sanar da dage lokacin da za su kammala aiki a kan kasafin kudin bana wanda shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar musu bisa kurakuran da aka ce an samu a kasafin.

Me ya janyo kura-kuran? wane tasiri zai yi? Kuma ina mafita?