Sakamakon zaben Niger
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Raayi riga:Shafukan sada zumunta a Najeriya

Shin ko ya dace a kayyade yadda ake amfani da shafukan sada zumunta na zamani a Najeriya? Wannan shine muhawara da aka tafka a birnin Lagos na Nigeria.