Wani Ma'adani
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Bunkasa ma'adinai don raya tattalin arziki a Najeriya

Hukumomi a Najeriya na duba batun fadada hanyoyin samun kudaden shiga, domin cike gibin da faduwar farashin man fetur a kasuwannin duniya ya haifar ga tattalin arzikin kasar.

Daya daga cikin fannonin da masana tattalin arziki ke cewa zai iya taimakawa wajen cimma wannan buri, shi ne bangaren ma'adanai.

Batun da muka tattauna kenan a 'Ra'ayi Riga'.