Karancin mai a Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Matsalar karancin mai a Najeriya

A Najeriya, yanzu haka matsalar karancin man fetur ta yi tsanani a yankuna da dama na kasar inda ta kai jama'a na korafin cewar matsalar ta yi matukar shafar harkokinsu na yau da kullum.To shin ko yaya matsalar take ? Me ke haddasa ta, kuma ta yaya za a warware ta baki daya? Wasu daga cikin irin ababuwan da muka tattauna a filinmu na 'Ra'ayi Riga' na wannan mako!