Jibrin ya zargi Dogara kan kasafin kudi

Jibrin ya zargi Dogara kan kasafin kudi

Tsohon shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar wakilan Najeriya Abdulmumini Jibrin ya zargi shugaban majalisar Yakubu Dogara da wasu manyan 'yan majalisar da yin cushe a kasafin kudin shekarar 2016.