Hajji: An dauki karin matakan tsaro a Saudiya

Hajji: An dauki karin matakan tsaro a Saudiya

A bana, an tsaurara matakai da suka hada da na tsaro, yayin da Musulmai fiye da miliyan daya suka hallara a birnin Makkah mai tsarki domin fara aikin Hajjin bana. An yi hakan ne sakamakon turmutsitsin da aka samu a bara, wanda ya hallaka daruruwan mahajjata. Ga fassarar rahoton wakiliyar BBC Sally Nabil daga Makkah.