Hajj 2016: Bidiyon hawan Arfa

Hajj 2016: Bidiyon hawan Arfa

A ranar Lahadin nan ne mahajjata kimanin miliyan daya da rabi suka yi hawan Arfa a Saudiya, wanda shi ne aiki mafi muhimmanci a aikin hajji.