Ra'ayi: "Sauyi ya fara daga kai na a Najeriya"

Ra'ayi: "Sauyi ya fara daga kai na a Najeriya"

A makon da ya gabata ne hukumomin Najeriya suka kaddamar da shirin kyautata da'ar jama'ar kasar, da kawar da cin hanci da rashawa da inganta kishin kasa. Taken shirin shi ne, "Sauyi ya soma daga kaina". Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon ya duba irin tasirin da shirin zai yi.