Dan Indiya da ya je Ingila a Keke Napep

Dan Indiya da ya je Ingila a Keke Napep

Injiniya Naveen Rabelli, wani Ba'Indiye ne wanda ya yi tafiyar fiye da kilomita dubu goma daga Indiya zuwa Ingila a Keke Napep ko Adaidaita Sahu mai amfani da hasken rana, bayan ya kwashe watanni bakwai a kan hanya. Haruna Shehu Marabar Jos ya zanta da shi a gaban ofishinmu na London: