Kadarorin gwamnati a Najeriya: a sayar ko kar a sayar?

Kadarorin gwamnati a Najeriya: a sayar ko kar a sayar?

Majalisar ministocin Najeriya ta soma tattaunawa a kan ko ya kamata a sayar da wasu manyan kadarorin gwamnatin kasar. Gwamnatin ta nuna sha'awar sayarwar ne don tada komadar tattalin arzikin kasar. Batun da muka tattauna akai kenan a filin Ra'ayi Riga.