Zazzafar muhawarar tsakanin Clinton da Trump

Bidiyon zazzafar muhawara tsakanin 'yan takaran shugabancin Amurka, Hillary Clinton da Donald Trump kan zargin cin zarafin mata.