Ra'ayi: Muhawara kan dokar rabon gado a Najeriya

Ra'ayi: Muhawara kan dokar rabon gado a Najeriya

Yanzu haka dai dokar daidaiton jinsi ta tsallake karatu na biyu a majalisar dattawan Najeriya, abunda ke nufin dokar na daf da samun amincewar majalisar. Sai dai tuni wasu 'yan Najeriyar ke nuna rashin amincewarsu da wannan doka, yayin da wasu kuma ke na'am da ita. To shin me wannan doka ta kunsa ne? Ya kuke kallonta? Abin da muka tattauna akai kenan a filin 'Ra'ayi Riga.'