Zaben shugaban ƙasa a Amurka 2016
Babban Labari
Zaben Amurka: Hillary da Trump sun fafata
An yi zazzafar mahawara tsakannin 'yan takarar shugabancin Amurka Donald Trump da Hillary Clinton a karon farko.
Gaskiyar rashin lafiyar Hillary Clinton
'Yar takarar shugabancin Amurka, a jam'iyyar Democrat, Hillary Cinton na fama da cutar sanyin hakarkari ta Pneumonia.
'Lafiyar Donald Trump ƙalau'
Likitan dan takarar shugabancin Amurka na jam'iyyar Republican, Donald Trump, ya ce lafiyar Trump din kalau.
Obama ya bayyana Trump da 'sakarci'
Shugaban Amurka, Barack Obama ya bayyana Donald Trump da mara ilimi saboda ya ce Vladimir Putin ya fi shi da cewa da shugabanci.
Trump ya rasa goyon bayan manyan jam'iyyarsa
Wasu jiga-jigan jam'iyyar Republican sun janye goyon bayansu ga dan takarar shugaban kasar Amurka na jam'iyyar Donald Trump, bayan bayyanar hoton bidiyon da ya yi kalaman batsa.
Bidiyo, Zazzafar muhawarar Clinton da Trump, Tsawon lokaci 1,00
Bidiyon zazzafar muhawara tsakanin Hillary Clinton da Donald Trump kan zargin cin zarafin mata.
An yi mini magudi tun yanzu —Trump
Duk da cewa sauran kusan watan guda kafin yin zabe a Amurka, Donald Trump ya fada wa magoya bayansa cewa har an tafka magudi a zaben.
Hillary Clinton 'yar kwaya ce —Trump
Dan takarar shugabancin Amurka karkashin jam'iyyar Republican Donald Trump ya zargi abokiyar takararsa Hillary Clinton da shan wasu kwayoyi a lokacin muhawarar karshe da suka yi.
Ana yi mini bita-da-kulli —Trump
Mai magana da yawun dan takarar shugabancin Amurka karkashin jam'iyyar Republican ya yi watsi da zargin da ake yi wa dan takararsu
Ba zan kare Trump ba — Paul Ryan
Kakakin Majalisar Wakilan Amurka, Paul Ryan wanda shi ne mutum mafi girma a jam'iyyar Republican, ya ce ba zai kare Donald Trump ba.
Hillary Clinton ta dawo yakin neman zabe
'Yar takarar shugabancin Amurka ta jam'iyyar Democrat, Hillary Clinton, ta koma fagen yakin neman zabenta, bayan ta yi jiyyar cutar sanyin hakarkari ta nimoniya
Amurka: An yi wa jagoran kamfen Hillary kutse
Jagoran kamfen din 'yar takarar shugabancin Amurka Hillary Clinton, John Podesta ya ce ana bincike game da kutsen sakwannin email da aka yi masa.
Hillary Clinton ta kamu da cuta
'Yar takarar shugabancin Amurka ta jam`iyyar Democrat, Hillary Clinton ta harbu da cutar Pneumonia.