Jihohin da aka fi fafatawa a zaben Amurka

A daidai lokacin da Amurkawa ke kada kuri'a domin zaben sabon shugaban kasa, mun yi nazari kan jihohin da aka fi fafatawa a zaben.