An raba dubban mutane da muhallansu a Lagos
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jama'a na zanga zanga a Lagos bayan rusa musu muhallansu

Daruruwan mutane ne suka yi zanga-zanga a birnin Lagos a Nigeria saboda an raba su da muhallansu.

Akasarin mutanen sun shafe sama da shekara 20 a wurin.

Labarai masu alaka