Kan iyakar da aka fi yin hada-hada a duniya

Kan iyakar da aka fi yin hada-hada a duniya

Bodar da aka fi hada-hada a duniya ita ce Tijuana a Mexico wadda take da tsawon kilomita 24 da iyaka da bodar San Diego ta Amurka.

Shin ko zabar Mr Trump da aka yi a matsayin shugaban Amurka zai kawo sauyi kan yadda ake zirga-zirga a kan iyakar?