Ana 'tauye' hakkin wasu 'yan kwallon Afirka

Wani rahoto da kungiyar da ke kula da kwararrun 'yan kwallon kafa ta duniya ta fitar, ya ce ana take hakkin wasu 'yan kwallon Afirka da dama.