Gurgun yaro da ke yin wasan kwallon Amurka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An haifi Isaiah babu kafafu, amma hakan bai hana shi yin wasan kwallo ba

An haifi Isaiah Bird babu kafafu mai shekara takwas, amma yana wasan kwallon Amurka:

Baya samun rayuwa cikin sauki. Guguwar iska ta ruguza gidansu, mahaifinsa na daure a kurkuku:

Wani lokaci, rayuwar da wuya kuma dan taimako za ka samu - dan kadan.