Farashin mai ya daga da kaso kusan goma

Muhammad Barkindo, babban sakataren kungiyar, ya shaida wa BBC cewa za a fara rage man da ya kai ganga miliyan daya da dubu dari biyu daga watan Janairu