Mata 100: Kalubalan da mata likitoci ke fuskanta

A ci gaba da shiri na musamman na mata 100 muryar rabin al'umma, Yusuf Ibrahim Yakasai ya tattauna da wasu likitoci mata uku kuma 'yan gida daya a birnin Kano.