Amfanin da shirin N-Power zai yi wa 'yan Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wasu dai na ganin cewa shirin na N-Power kwalliya ba za ta biya kudin sabulu ba.

Kudin za su kai-komo ne a tsakanin 'yan kasar, al'amarin da zai bunkasa yalwar arziki sannan kuma ya farfado da tattalin arzikin al'umma.