Tun da sanyin safiyar Laraba aka fara kada kuri'a a zaben kasar Ghana
Tun da sanyin safiyar Laraba aka fara kada kuri'a a zaben kasar Ghana
Yayin da ake ci gaba da yin zaben shugaban kasa da na 'yan majalissu a kasar Ghana, wasu 'yan kasuwa na ci gaba da gudanar da kasuwancinsu.