Rahoto kan yadda ake gudanar da zabe a birnin Kumasi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Birnin Kumasi shi ne birnin na biyu mafi girma a kasar ta Ghana bayan Accra,

Mutum miliyan goma sha biyar da dubu dari bakwai da uku, da dari tara da casa'in ne za su kada kuri'a a zaben shugaban kasar Ghana da na 'yan majalisa.