An girke jami'an tsaro a hukumar zaben Ghana

An girke jami'an tsaro a hukumar zaben Ghana

Jama'ar Ghana na jiran sakamakon zaben shugaban kasa da na 'yan majalisa da aka yi a ranar Laraba.

A dokance kwanaki uku tsakani ne ake sanar da zaben kasar Ghana, kuma karo da dama ana yin zagaye na biyu a zaben shugaban kasar.