Ra'ayoyin magoya bayan jam'iyyu kan sakamakon zaben Ghana
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wani matashi ya ce idan jam'iyyarsa ta lashe zabe zai yi tsirara

A Ghana, an fara kidayar kuri`un da aka kada a zaben shugaban kasa da na`yan majalisar dokoki.