Rashin haihuwa ya jefa Victoria cikin tasku

Victoria da mijinta sun yi soyayya babu kama hannun yaro amma daga bisani ta zama kiyayya